More kyautar DATA 50MB A Kullum tare da Opera News da Opera Mini

Kamfanin Opera yayi hadin gwiwa da kamfanonin sadarwa na MTN da Airtel Najeriya domin Baku damar more kyautar shiga yanar gizo a kan Opera News da Opera Mini.

Idan kana amfani da layin Airtel ko MTN kuma kana da manhajojin Opera News ko Opera Mini a wayar ka, to ka cancanci shiga domin more kyautar 50MB a kullum!

Ga wasu data cikin amsoshin tambayoyin masu amfanar shirin,

Shin menene hujjar kyautar datar? 

Idan kana amfani da Layin MTN ko Airtel, to ka cancanci tagomashin kyautar data domin karanta labarai da bincike a yanar gizo akan manhajojin Opera news da Opera Mini. 50MB a kullum.

Tayaya zan Sani kyautar data da Opera news? 

Idan kana amfani da Opera news ko Opera Mini to kai tsaye zaka dinga samun 50MB kullum. Kawai ka Bude manhajarka domin fara amfani da more datarka. Kyautar datar ta shiga shafukan yanar gizo ne Kasai banda sauke bidiyo ko kallo wannan cikin datarka za’a dauka.

Shin kyautar bincike a shafukan yanar gizo ya hada da dukkannin manhajojin Opera? 

Kyautar datar ta manhajojin Opera news da Opera Mini ce kawai.

Ta yaya zanyi amfani da kyautar datar 50MB?

Kunshin datar bai hada da bidiyo ko kallo ta intanet ba. Wannan da datar ka zakayi amfani. Amma zaka iya shiga kowanne irin shafi ta manhajojin Opera Mini ko Opera News.

Leave a Reply

Your email address will not be published.